Daga Ura daga Aisha -Allah ya yarda da ita= zuwa ga manzon Allah "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya sunbanci Wata daga cikin Matansa, sannan ya futa Sallah kuma bai sake Alwala ba"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi