Daga Samra Bn Ma'abad Al-Juhani -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne" Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi