share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
An Rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qiblai"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi
Yayin da mutane suke tsaye a sallar asuba yayin da suka zo, yana zuwa, sai ya ce: An saukar da annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a gare shi a daren yau kuma an saukar da Alkur'ani, kuma an kira su su karbe shi, kuma su...
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na um...
Wanda ya riski raka'a daya ta safiya kafin rana ta fito to ya riga ya waye, kuma duk wanda ya riski raka'ar la'asar kafin rana ta fadi, to ya san zamani
Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi