An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Kada xayanku ya kusura yayi Sallah da tufa xaya, babu komai a Kafaxunsa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi