Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- "Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi
Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai Annabi ya ce: "na rantse da Allah ban sallace ta ba, sai muka tashi zuwa Buthan, sai yayi Alwala don yin Sallah, Muma mukai Alwala don yin haka, sai mukai Sallah La'asar ...
Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki turoson dabbobi ko kashi, to babu shi babu Annabi Muhammad
Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da ...
Ga alfijir na fitowar alfijir biyu: Amma alfijir wanda yake kamar zunubin Sarhan, salla ba ta halatta a cikin ta kuma ba a hana abinci.