Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a" Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi