Daga Nana Aisha -Allah ya kara Mata yarda - daga Annabi - tsira da Amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya : "Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama saboda haka ku sanyaya shi da ruwa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi