An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- "Duk wanda ya ga ainahin kudinsa a wajen wani da ya tsiyace -ko wani Mutum- to shi ne mafi cancanta da shi ba wani ba" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi