share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
Daga Anas bn Malik - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Ban taba yin Sallah a bayan limami ba, ban danne wata addu’a ba, kuma ban cika wata addu’a daga Annabi mai tsira da amincin Allah ba.”
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka, ...
Idan za ku yi sallah, to, ku daidaita sahunku, sannan ɗayanku ya yi muku limanci, idan ya yi kabbara sai ku yi kabbara
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wani mutum ya yi sallah shi kaɗai a bayan sawu, sai ya umarce shi ya sake sallar
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya ce: Sami'allahu liman hamidahu (Allah Yaji wanda ya gode maSa) wani ɗaya daga cikinmu baya sunkuyar da bayansa har sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbat...