Daga Abu Sa'id -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW: "Allah ina neman tsarinka da yardarka daga Fushinka, da kuma Afuwarka daga Uqubarka, kuma ina neman tsarinka daga gareka, kuma ban iyakance yabo a gareka kamar yadda ka yabi kanka da kanka"
Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi