Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: (Idan ya zauna tsakanini cinyoyinta da kafafuwanta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba).((A wani lafazin ko bai zubar da mani ba) Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi