logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Sallar jam'i ta fi sallar mutum shi kadai da daraja ashirin da bakwai Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Bayani

Wannan hadisi yana bayani akan falalar sallar jam'i akan sallar mutum shi kadai,cewa abin da ke cikin fa'idojin sallar jam'i da maslahar jiki- ya wuce na mai yin salla shi kadai da lada ashirin da bakwai, ba makawa wanda ya yi asarar wannan riba mai girma ya yi babbar asara

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farilla kawai
  • Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Abdullahi Wallahi sai mun hana su, yace: sai abdullahi ya fuskanto shi, sai ya zage shi zagi sosai, ban taba jin zagi irinsa ba a baya, kuma ya ce: ina ...
  • Wanda ya yi sammako zuwa masallaci ko ya maraita, Allah zai tanadar masa wani masauki a cikin aljanna duk lokacin da ya yi sammako ko ya maraita
  • Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo