Daga Anas -Allah ya yarda da shi- "Lallai Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi tafiya sai ya so yin nafila sai ya kalli Al-qibla da Taguwarsa, sai yai Kabbara, sannan yayi sallah duk inda abunda abun hawansa yayi da shi" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi