An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi: "Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi