Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi: uwa ga Annabi "Idan Liman yace Ameen kuma kuce Ameen, domin duk wanda Ameen dinsa ta dace da Ameen din Mala'iku to angafarta masa abunda ya gabata na zunubansa. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi