An rawaito daga Abu Talq Bn Ali -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi