An rawaito daga jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da su- ya ce: "Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi