Daga Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai ya hau SAW kansa, har saida ya daidaita akansa, sai ya ce: naji Mazon Allah SAw yana cewa ta Wajaba ga Xalha." Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi