Ibn Umar -Allah ya yarda da su- a cikin Wannan Hadisin cewa manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah ya bayyana gaskiya a harshen Umar da zuciyarsa, kuma wanca nanka, kuma wannan Al-amari ne Na halitta ne kuma tabbatacce gare ne, Kuma Ibn Umar ya ce abunda ya faru ga Mutane na wani Al-amari a lokacin Manzon Allah SAW sai sahabbai su ec wani abu na ra'ayinsu da Ijtihadinsu, kuma Umar ya faxi nasa ra'ayin da Ijitihadin face sai Qur'ani ya sauka daidai da faxin Umar -Allah ya yarda da shi