Da hadisin Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi