An rawaito daga Jabir Bn Abdullah -Allah ya yarda da su- "Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu. a kansa" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi