logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Seerah and History
  3. Prophet's Biography
  4. Rayuwar Manzon Allah
  5. Shiryarawar Annabi
  6. Koyarwarsa SAW a Sallah
  7. Hadith
Daga Abu Huraira ya ce: "Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanation

Ya kasance a Al'adar Annabi cewa yana karanta a Sallar Asuba ranar Jumua, suratu sajada cikakkiya, kuma wannan a raka'ar farko bayan Fatiha, kuma yana karantawa a Raka'a ta biyu bayan Fatiha Suratu al'insan; don wa'azantarwa da abinda wadan nan Surorin na abubuwan da zasu faru Masu girma da kumawadan da suka faru a wannan Rana, Kamar halittar Annabi Adam, da kuma Tunasarwa da Ranar Alkiyama da kuma tashi da Wasunsunsu

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Seerah and History
  3. Prophet's Biography
  4. Rayuwar Manzon Allah
  5. Shiryarawar Annabi
  6. Koyarwarsa SAW a Sallah
  7. Hadith
explain-icon

More ...

  • Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya rasa salla daga jin zafi ko wani abu da daddare, zai yi raka’a goma sha biyu da rana.
  • Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
  • Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na yi salla tare da Anna...
  • Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo