Daga Anas, Allah ya yarda da shi, da isnadi: “Uku za su bi mamaci: danginsa, dukiyarsa da aikinsa, sa’an nan biyu ya dawo daya ya rage: danginsa da kudinsa za su dawo, kuma aikinsa ya kasance” Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi