Daga Abu Shurayh Khuwailid bin Amr Al-Khuzai da Abu Hurairah - yardar Allah ta tabbata a gare su - a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Ya Allah, Ina kunyatar da hakkin masu rauni: maraya da mace." Hasan ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi