logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sallar Taxawwu'i
  6. TSAYUWAR DARE
  7. O Hadith
Daga Nana Aisha ya ce: "A kowane dare Annabi yana wutiri ko afarkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Explanação

Nana Aisha tana bada labari game da lokacin da Annabi ya kasance yake sallatar Wuturi a cikin Dare, kuma cewa bai takaita a wani lokaci daya ba a kowane lokaci na dare yana yin Wuturi, wani lokacin ma a farkonsa lokacin da zai Sallaci Isha da kuma ya sawwaka bayant, kuma wani lokacin a tsakiyar daren bayan wucewar daya bisa ukunsa na farko, wani lokacin kuma daga karshensa lokacin da biyu bisa ukunsa suka shude, har ya kasance karshen lokacin Dare.

explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sallar Taxawwu'i
  6. TSAYUWAR DARE
  7. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa
  • na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah ya tashi yana salla da daddare,sai na tsaya a hagunsa,sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa
  • Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wa...
  • Idan Dayankuya tashi cikin dare, sai ya Harshensa ya fara Nauyi wajen karanta Kur'ani, bai san mai yake Karantawa ba to ya Kwanta
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo