share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi
Lallai bawa zai yi sallah, ba za'a rubuta masa wani abu daga gareta ba sai ushurinta (daya cikin goma), sai ɗaya bisa taranta, sai ɗaya bisa bakwanta, sai ɗaya bisa shidanta, sai ɗaya bisa biyar ɗinta, sai ɗaya bisa huɗunta, sai ɗaya bisa u...
Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
Na umarce ka da yawan sujjada ga Allah, domin kai ba za ka yi wata sujjada ga Allah ba, sai Allah Ya ɗaga darajar ka da ita, kuma Ya sarayar da kuskure da ita
Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai