Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
explain-icon

شیکردنەوە

Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna; wannan don qarfafa guiwa da kuma zaburarwa a gare su kan Jahadi