share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi: "Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi
Wanda yake da mata biyu sai ya karkata zuwa ɗayansu, zai zo ranar alƙiyama alhali ɓarin jikinsa a karkace
Na ce: Ya Manzon Allah, menene haƙƙin matar ɗayanmu a kansa?, ya ce;
"Ka ciyar da ita idan kaci, ka tufatar da ita idan ka tufatar (da kanka), ko ka yi aiki, kada ka daki fuska, kada ka munana, kuma kada ka ƙaurace sai a ɗaki
Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,
Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana, in kuma bazawara ya aura sai yayi kwana uku a wajenta sannan ya raba kwana