share_as_image
share_as_text
add_explanation
remove_explanation
An rawaito daga Asma'a Bnt Abubakar Al-Siddeq -Allah ya yarda da su- ta ce Manzon Allah -Amincin Allah su tabbata a gae shi- ya ce da ni:
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Ayyuka shida ne, mutane kuma hudu ne, akwai tabbatattu biyu.
Da tamka da tamka, da kyakkyawa da tamkarta goma, da kyakkyawa da dari bakwai
Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranc
"Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
"Duk wanda yayi sadaka da cikin tafin hannu na Dabino na Halaliyar nemansa, Kuma Allah baya karba sai mai tsarki, to Allah zai karba masa da Hannun dama, sannan ya Yalwata ta ga Ma'abocinta kamar yadda dayanku yake kiwo, sai yayi nuni da ka...