Abdullaho Bn Umar- Allah ya yarda da su- yana bada labarin cewa Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai na futo a cikinta, sai muka samo Raquma da da Dabbobi, sai rabon mu ya zamanto Rakuma goma sha biyu, sai Manzon Allah SAW ya qara mana Raqumi xaixa