An rawaito daga Bn Abbas Allah ya yarda da sh zuwa ga Annabi "Mafi Al-kairin Sahabbai guda hudu ne, Mafi Al-khairin Saraya kuma guda Dari hudu, kuma mafi Al-kairin Rundunar yaki Dari Hudu, Kuma ba za'a taba rinjayar Dubu goma Sha biyu ba daga 'yan Kadan"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi