An rawaito daga Sahl Bn Sa'ad -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi