Daga Jabir -Alla ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi