Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi