Daga Abu Sa'id Al-Khudri ya ce: naji Manzon Allah SAW yana cewa: "Mafi Al-kairin Majalisai mafi Yalwarsu" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi