An rawaito daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da su- ya ce: anzo da Mahaifina ga Annabi SAW anyi Masa Kacha Kacha, aka ajiyeshi a gabansa; sai na tafi in bude Fuskarsa sai Mutane na suka hana ni sai Manzon Allah SAW yace: "Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi