An karvo daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata" Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi