An rawaito daga Jabir Bn Abdullah -Allah ya yarda da su- "Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi