An rawaito daga Abu YahayaBin Khuzaim Bn Fatik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai." Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi