Daga Ma'akil Bn Yassar - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi