Daga Abu sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: Idan Mutum ya wayi gari, baki xayan gavvansa suna jawa harshe kunne da cewa: kaji tsoron Allah acikinmu, mu da kai muke; saboda in ka daidaita mun daidaita, idan ka karkace muma mun karkace
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi