Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka"r"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a cikin sujjadarsa: "Ya Allah Ka gafarta mini dukkan zunubaina, ƙanƙaninsa, da babbansa, na farkonsa da na ƙarshensa, na bayyanensa da na ɓoyensa
ka ce Ya Allah Ka shiryar dani Ka datar dani, ka ambaci shiriya (irin) shiriyarka ta hanya, da dacewa (irin) dacewar kibiya
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yawaita faɗin: "Ya mai jujjuya zukata Ka tabbatar da zuciyata akan addininKa
Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina, Kuma ka shiryar da ni kuma ka sauqaqe mun shiriya, kuma ka taimakeni kan wanda ya zalunc...