Ankarvo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa manzon ALlah SAW ya ce: "Wallahi Kwarin bakar cikin Al-janna yafi Alkairi daga abunda rana ta futo mata ko ta faxar Mata (Wato Duniya)" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi
explain-icon

Bayani

Acikin Wannan Hadisin akwai bayan girman ladan Mumini a cikin Al-janna, da kuma qasqancin Duniya, yadda cewa wannan gwargwadon a cikin Al-janna na Kwarin baka yafi abunda yake cikin Duniya na Ni'ama baki xaya, saboda darajarsa, da kuma wanzuwarsa, Allah ya sanya mu cikin ma'abotanta.