An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba kuma suna da Azaba Mai radadi, Dattijo Mazinaci, da Shugaba Makaryaci, da Talaka Mai girman Kai" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi