An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Ya Ubangiji ina neman tsari da kai daga yinwa, saboda cewa ita ce mafi muni daga..., kuma ina neman daga kai daga Ha'inci Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi