An rawaito daga Rafi'a Bn khadeej -Allah ya yarda da su- ya ce: Cewa Manzon Allah ya ce: "Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi