Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda ya 'yanta rabonsa na wani bawa to ya wajaba akansa ya cika sauran a cikin kuxinsa, idan bashi da shi sai ayi kimar bawan yayi aikin fansa" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi