Annabi yayi Hajji akakan Rakumi ba tare da sirdi ba, shi ne wanda ake dorwa akan Rakumi kuma basi da wani Rakumin da ai dora Abincinsa da kayansa, duk ya hadesu akan Rakumin, wannan yana nuna irin zuhudunsa, da gudunsa Duniya –Amincin Allah a greshi- kuma Hadisin baya hanuna Haramcin nhawan Dabbabi don hutu da kuma jin dadi a Hajji, duk da dai karanta jin dadin da FAl-faharin shi ne ya fi saboda koyi da Manzon SAW