Daga A’isha, yardar Allah ta tabbata a gare ta, wacce ta ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: "Batarwa ne Shaidan ya kwace daga addu'ar bawa." Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi