Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku Kashe Baqaqe biyu ko a cikin Sallah ne: Macijiya da kuma Kunama" Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi